Cover Image of Herunterladen Makauniyar Soyayya  APK

0/5 - Stimmen

ID: makauniyar.soyayyar

  • Autor:

  • Ausführung:

    Varies with device

  • Aktualisieren am:

APK jetzt herunterladen

Die Beschreibung von Makauniyar Soyayya


Ga kadan Daga cikin abinda littafin Makauniyar Soyayya ya kunsa

Idan na kalleki sai nayi farin ciki
idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata.

Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu!

Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi nake ciki Sobada Karfin Soyyayrki gareni

Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina yake abar kaunata

Makauniya Soyayya
Makahon So
Madubin masoya
Muyi soyayya
Kusan Masoyanku
Zeig mehr
  • Kategorie

    Entertainment
  • Mach es an:

    Go Google Play makauniyar.soyayyar
  • Anforderungen:

    Android Varies with device+

Makauniyar Soyayya Varies with device APK zum Android Varies with device+

Ausführung Varies with device zum Android Varies with device+
Aktualisieren am 2022-02-04
Installiert 1.000++
Dateigröße 9.941.059 bytes
Berechtigungen Berechtigungen anzeigen
Was gibt's Neues
* soyayya
* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* zaman aure
* soyayyar zamani

Versionsgeschichte:

Zeig mehr
Hit APK
Zeig mehr