Cover Image of Unduh Ladubban Neman Aure Guruntum  APK

4.8/5 - 56 suara

ID: com.andromo.dev653890.app670610

  • Pengarang:

  • Versi: kapan:

    Varies with device

  • Perbarui pada:

Unduh APK sekarang

Deskripsi dari Ladubban Neman Aure Guruntum


Wannan application na dauke da lecture mai taken laduban neman aure daga bakin babban malamin sunna wato sheikh ahmad tijjani guruntum, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.


Bayan karatutuka na sheikh ahmad tijjani guruntum za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3
sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen
sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam
sheikh Jafar Mahmud Adam tafser
sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3
sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim
sheikh Ali Isah Fantami lectures
sheikh Ahmad sulaiman quran recitation

sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3
sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi
sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu
sheikh haruna kabiru gombe
sheikh Abubakar Gumi
sheikh Abdulrazak Yahya Haifan
sheikh Bin Usman kano
sheikh Ahmad BUK
Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.
Sheikh Abubukar Gero Tafseer mp3
Adamsdut.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
Menampilkan lebih banyak
  • Kategori

    Musik
  • Pakailah:

    Go Google Play com.andromo.dev653890.app670610
  • Persyaratan:

    Android Varies with device+

Ladubban Neman Aure Guruntum Varies with device APK untuk Android Varies with device+

Versi: kapan Varies with device untuk Android Varies with device+
Perbarui pada 2022-10-11
Menginstal 10.000++
Ukuran file 61.596.627 bytes
Izin izin lihat
Apa yang baru New version with new features

Riwayat versi:

Menampilkan lebih banyak
Tekan APK
Menampilkan lebih banyak