Cover Image of ดาวน์โหลด Fassarar Littafin Arbauna Nawa  APK

4.5/5 - 61 โหวต

ID: com.aaarsoftware.fassararlittafinarbaunanawawihausa

  • ผู้เขียน:

  • เวอร์ชั่น:

    Varies with device

  • อัปเดตเมื่อ:

ดาวน์โหลด APK ทันที
How to install APKs bundle(.zip)

คำอธิบายของ Fassarar Littafin Arbauna Nawa


* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- an Hada wannan Application ne, domin dukkan Mulumi da suke fadin duniyar nan, ta yadda zasu samu saukin Karatu, kasancewar wasu Hausawa da suke a kasashen waje daban-daban a dukkan fadin duniyar nan.
* Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin sarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad  bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Hadisai wanda imam Nawawi ya wallafa, wanda akayi cikin harshen Larabci zuwa Hausa, domin amfanin Musulmi a dukkan fadin duniyar nan kasancewar wannan wata hanya ce mafi sauki wajen yada sakon Allah da manzonsa a cikin fadin duniyar nan ga miliyoyin mutane da suke rayuwa a kasashe daban-daban da zasu samu anfanin Karatu a saukake.
แสดงมากขึ้น
  • หมวดหมู่

    หนังสือ
  • รับเลย:

    Go Google Play com.aaarsoftware.fassararlittafinarbaunanawawihausa
  • ความต้องการ:

    Android Varies with device+

Fassarar Littafin Arbauna Nawa Varies with device APK สำหรับ Android Varies with device+

เวอร์ชั่น Varies with device สำหรับ Android Varies with device+
อัปเดตเมื่อ 2022-09-05
การติดตั้ง 50.000++
ขนาดไฟล์ 1.863.710 bytes
สิทธิ์ ดูสิทธิ์
มีอะไรใหม่ -New Release

ประวัติเวอร์ชัน:

แสดงมากขึ้น
ตี APK
แสดงมากขึ้น