Cover Image of ดาวน์โหลด Hausa Fashion Styles  APK

4.6/5 - 208 โหวต

ID: com.andromo.dev653890.app674574

  • ผู้เขียน:

  • เวอร์ชั่น:

    Varies with device

  • อัปเดตเมื่อ:

ดาวน์โหลด APK ทันที

คำอธิบายของ Hausa Fashion Styles


Wannnan application mai suna hausa fashion styles na dauke da kala-kala na kaya na sakawa na mata da maza da kuma huluna irin na zamani irin na al'umar hausa . yi downloding na wannan application domin taimaka maka wajen zaban diki iri daban daban da kake bukata na zamani.

Bayan hausa fashion styles idan akayi
seaching adamsdut zakuma a iya samun application irin su
abinci hausawa (hausa food recipes)
magana jari ce
iliya dan mai karfi
ruwan bagaja da dai sauran su

Dan takaicecen tarihin hausawa.

Al'ummar Hausa dai, al'ummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa shine asalin yarensu. A tarihance kabilar Hausawa na tattare a salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. A farko-farkon shekaru na 1900's, a sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkin bayan gida, a bisa karkashen mulkin Birtaniya,'yan mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.

Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.
แสดงมากขึ้น

Hausa Fashion Styles Varies with device APK สำหรับ Android Varies with device+

เวอร์ชั่น Varies with device สำหรับ Android Varies with device+
อัปเดตเมื่อ 2022-09-04
การติดตั้ง 50.000++
ขนาดไฟล์ 39.651.183 bytes
สิทธิ์ ดูสิทธิ์
มีอะไรใหม่ new version with new features

ประวัติเวอร์ชัน:

แสดงมากขึ้น
ตี APK
แสดงมากขึ้น