Cover Image of 下载 Mace Yar Gata-Guruntum Mp3  APK

4.7/5 - 116 选票

ID: com.andromo.dev492494.app845512

  • 作者:

  • 版本:

    Varies with device

  • 更新于:

立即下载 APK

的描述 Mace Yar Gata-Guruntum Mp3


Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Mace Yar Gata-Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan Yar Gata, Zuciyar ka Limamiyar ka, Karshen Ado Likkafani, Hasken Imani, Duniya fure take bata yaya da sauran su.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.
展示更多
  • 类别

    音乐
  • 穿上它:

    Go Google Play com.andromo.dev492494.app845512
  • 要求:

    Android Varies with device+

Mace Yar Gata-Guruntum Mp3 Varies with device APK 为了 Android Varies with device+

版本 Varies with device 为了 Android Varies with device+
更新于 2022-10-05
安装 10.000++
文件大小 41.690.192 bytes
权限 查看权限
什么是新的 *Bug Fixed

版本历史:

展示更多
命中 APK
展示更多